Mashawarcin Shugaban Ƙasa kan Tsaro, Nuhu Ribadu, ya ƙaryata zargin da tsohon abokinsa kuma tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, ...
Wannan maƙala ce da ke kawo muku bitar muhimman labaran da suka faru a Najeriya cikin makon da muke bankwana da shi Asalin hoton, Others A cikin makon da muke bankwanan da shi ne tsohon gwamnan ...