Wannan shi ne wasa na biyar da suka kara a tsakaninsu a Champions League, inda ƙungiyar Jamus ta yi nasara huɗu da canjaras ɗaya. Ranar Talata 18 ga watan Fabrairu, Bayern Munich za ta karɓi ...