Sanya Karin lokacin agogo da sa’a daya a gaba a cikin hunturu, da kuma ragewa baya da sa'a guda a lokacin bazara, na da ...
Haka kuma tawagogin kwallon kafar Najeriya; Super Eagles ta maza da takwararta Super Falcons ta mata na cikin rukunin ...
Ana zargin Kayode wanda ya jima a jerin sunayen mutanen da hukumar, FBI, mai yaki da manyan laifuffuka a Amurka ke nema ruwa ...
Majalisar tattalin arziki ta Nigeria wadda ta kumshi dukan gwamnonin kasar ta amince da kudurin kafa’yan sandan jihohi a ...
Iina farin cikin sanar da cewa Kari Lake ce za ta zamo daraktar Muryar Amurka mai zuwa,” ya bayyana a cikin wata sanarwa.
Kada kararrawar wata alama ce dake nuni da budewa ko rufe hada-hadar yini a babbar kasuwar hannayen jari ta duniya, kuma ana ...
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa tana kulla yarjejeniyar yadda za ta karbi karin rancen dalar Amurka Miliyan 500, domin ...
Shugaban kasar Hungary yace Jakadun Tarayar Turai sun amince da kakabawa Rasha sabon takunkumi saboda yakin da Rasha take yi ...
FIFA ta kuma amince da gasar cin kofin duniya na shekarar 2030, wanda za a gudanar a kasashe shida kuma a nahiyoyi uku, inda ...
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na 2, ya bayyana rudanin da masarautar ta tsinci kanta a ciki sakamakon kawanyar da jami’an ...
Kamfanin yace rushewar babban layin lantarkin ta faru ne da misalin karfe 1 da mintuna 33 na ranar yau, Laraba, abin da ya ...
Tashin farashi ko tsadar naman miya, na neman maida fatar sa wacce aka fi sani da Ganda ko kpomo a wasu harsuna, maye gurbin nama a wasu gidaje, da kuma wuraren sayar da abinci. Fatima Saleh Ladan na ...