Ma’aikatan lafiya sun ce a wani harin saman kuma, kimanin mutane 10 ne aka kashe a daura da ofishin yankin dake Deir-Al-Balah ...
A shirin Tubali na wannan makon mun duba yadda gamayyar kungiyoyin 'yan tawayen kasar Syria, cikin 'yan kwanaki kalilan suka ...
Majalisar tattalin arziki ta Nigeria wadda ta kumshi dukan gwamnonin kasar ta amince da kudurin kafa’yan sandan jihohi a ...
Sanya Karin lokacin agogo da sa’a daya a gaba a cikin hunturu, da kuma ragewa baya da sa'a guda a lokacin bazara, na da ...
Haka kuma tawagogin kwallon kafar Najeriya; Super Eagles ta maza da takwararta Super Falcons ta mata na cikin rukunin ...
Ana zargin Kayode wanda ya jima a jerin sunayen mutanen da hukumar, FBI, mai yaki da manyan laifuffuka a Amurka ke nema ruwa ...
FIFA ta kuma amince da gasar cin kofin duniya na shekarar 2030, wanda za a gudanar a kasashe shida kuma a nahiyoyi uku, inda ...
Iina farin cikin sanar da cewa Kari Lake ce za ta zamo daraktar Muryar Amurka mai zuwa,” ya bayyana a cikin wata sanarwa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi karin haske a kan cewa babu sabon nau'in kwayar cutar korona samfurin XEC, da aka gano a ...
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa tana kulla yarjejeniyar yadda za ta karbi karin rancen dalar Amurka Miliyan 500, domin ...
Kada kararrawar wata alama ce dake nuni da budewa ko rufe hada-hadar yini a babbar kasuwar hannayen jari ta duniya, kuma ana ...
Isra'ila ta kwace ikon wani yanki na tuddan Golan tare da kai hari kan masana'antun makamai da ke kusa da Damascus bayan ...